A filinmu na Girke-girken Ramadan, yau mun kawo muku girkin Maryam Buhari.
Maryam Buhawa da aka fi sani da Fabulous_nosh_and _recipes ta bayyana mana yadda ake sarrafa shinkafa da dankale da kuma niƙaƙƙen nama domin a soya su a wuri gida.
Abincin nata na da sauƙin sarrafawa kuma da alama zai yi daɗi a baki, musamman idan aka yi buɗe-baki da shi.
Comments
Leave a Comment