A filin na wannan mako za ku ji ko bayanin likita game da abin da ke jawo ciwon kai na ɓari ɗaya wato migrane.
Sannan a ɓangaren ilimin addini, za ku bayani a kan mece ce ibadar umara, da dalilin da ya sa ake yawan zuwa ibadar a lokacin Ramadan.
A ƙarshe kuma za ku ji bayani ne gama da filin wasan kwaikwayo na duniya gidan kashe ahu,, duka cikin wannan shirin wanda Aisha Shariff Baffa ta gabatar.
Comments
Leave a Comment